Monday, December 3, 2018

zagin Shugaba buhari siffane na munafurci- inji shehk kabiru gombe

sheik kabiru gombe
"idan kaga musulmi dan arewa me hankali
yana zagin buhari to matsiyaci munafukine,
da zaka tambyi mutum akan me yasa yake
zagin buhari ? ze ce maka buhari ya kawo
yunwa fatara da talauci to kawai ka samasa
kaulasan domin baisan Allah ba bashi kuma
tauhidi" a cewar malamin Sannan mutuna da hadisai da
suka haramta mana zakin shuwagabanni to yan nigeria
musan irn kalaman da zamu ruka fadi akan shuwa gabanni
amma mukiyaye harshenmu daga zaginsu ko ma rabaura
duniya da kahira allah yasa mudace ameen.

No comments:

Post a Comment