Tuesday, December 4, 2018

Maganin Kaushi da Fasa A lokacin Sanyi

Kada ka/ki bar kafar ki da kaushi,ko faso.zanin
gadon ki ya dinga kama kafar ki..wasu matan da
mazan,rashin tsabta ce,wasu kuma halitta
ce.wasu kuma na ciwo ne.to ko na menene zan
fadi hanyoyin da za'a magance shi.don illar
kaushi da faso ba ta tsaya anan kadai ba,don
yana ragewa mace ni'ima sosai.to ko don
wannan a nemi magani.
MAGANIN KAUSHI
*A SAMI KOFI 1 NA RUWAN KHAL AHADA DA
LEMON TSAMI 4 SAI A SHAFE KAFAR
KULLUM,SAU 2 ARANA BAYAN AN WANKE DA
MINTI 15 SAI ASHAFA ZAITUN,ZA'A GA ABIN
MAMAKI
*HULBA DA LALLE COKALI 3 BABBA SAI ASA
RUWA KOFI 3 ATAFASA SU,IDAN YA FARA
HUCEWA,SAI ASA KAFAR,BAYAN MINTI 2O SAI
ACIRE AWANKE ASHAFA ZAITUN.
MAGANIN FASO
*ZAITUN BABBAN COKALI 20 A DAFA DA
TAFARNUWA 1 AZUBA A MAZUBI ADINGA
SHAFAWA SAU 2 ARANA
*MAN KIRWA A HADA SHI,DA ZAITU LUS ADINGA
SHAFAWA YANA WARKEWA DA WURI.

No comments:

Post a Comment